Hukumar D SSS Tagano wasu batagari suna Shirin Kai hare hare .a lokacin buku kuwan Sallah ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Hukumar Yan Sandan Farar Hula, DSS, ta ankarar da yan Najeriya kan wata makirci da wasu bata gari ke shirin aikatawa yayin bukukuwan sallah da bayan sallah SSS din ta ce ta gano cewa wasu miyagu suna hadin gwiwa domin saka bama-bamai a wuraren ibada, wuraren shakatawa da wasu gine-gine masu muhimmanci yayin bikin sallah Don haka hukumar ta bukaci masu wuraren da al'umma ke taruwa su kara taka tsantsan don samar da tsaro yayin da ita kuma da sauran hukumomin tsaro za su dauki matakan dakile harin.



Hukumar Yan Sandan Farar Hula, SSS, ta ce ta gano wani shiri da wasu bata gari ke yi na kai hare-hare a muhimman gine-gine, wuraren ibada da wuraren shakatawa musamman yayin bukukuwan sallar da bayan sallah.


Kakakin SSS Peter Afunanya, cikin sanarwar da ya fitar a ranar Talata ya ฦ™ara da cewa bata garin na neman mayar da kasar tambar kafin 2015 lokacin da aka saka bama-bamai a wasu wurare a kasar, rahoton .


  ' yan ta addan nashirin Kai  harehare  wuraran Shaฦ™atawa Yayin Bukukuwan Sallah, DSS Ta Gargaษ—i 'Yan Najeriya. Hoto: Daily Nigerian. .

Post a Comment

Previous Post Next Post