Ummi ALAQA . tafito a tik Tok dinta tana dubgar rawa. inda acikin wakar takecewa 👇👇👇

Ummi   ALqa inda takecewa bazaka fita Sona  .kafita motaba.  Bazaka fita Kodi. Kafita  selfi ba. 

Ummi Alaqa tajero abubuwa dadama acikin baitinta. Inda  take  shagube  Mai kamar wanka. Ackin wakar Tata. . ummi Alaqa tun bayan dakatar da ita acikin Shirin.Alaqa season.ta Kara suna susai. Ciki dawajan Najeriya. 


Ummi alaqa jaruma ce  a  masana'antar KANNYWOOD ficeciyar'yar jaruma .inda. Takecewa. Ba kowa kebada azziki ba .face Mai duka. Allah kenan.
Wato cireta acikin  Shirin film din ALAQA Season Bai kawomata na kasu acikin harkokinta ba..

Inda ummi alaqa   tace  in ana tunanin zata rasa masoyanta  ne . Toh.  Cireta da akayi masoya ya karamata .inda takecewa masoyana . Kuyi hakuri .ba a bin bakin ciki A cikin  haka..

KANNYWOOD  dai.  Tafara zama dandalin koyar da fi tsara inda zakag kowace 'yar film  nafito data sabuwar  fi tsarar datake  so

Post a Comment

Previous Post Next Post