Mastalar staro dai tazama ruwan dare. A Nigeria inda adaran jiyama. 'yan bindiga sunshiga gidan. Wani Attajiri ALH ARDO. Inda sukakashe shi. Har lahira sukai awun gaba da 'yarsa 'yar shekara ba kwai..
Awannan makon ma sai da shugaban kasa. Yacire naira bilyan 1.dan sayan makaman da za ayaki 'yanbindigar da suke addabar Al'uma. Sai dai 'yan Nigeria
Dai sunce andade anaruwa kasa na shanyewa. Inda .kowace shekara. Ana cire. Makodan kudi. Wajan yakin 'yan ta adda Amma ba abin daya sauya