Korarriyar jarumar KANNYWOOD din Nan. Acikin Sha hararran Shirin Nan Alaqa Wanda Jarumi ALi nuhu yake shiryawa ..
Ummi Alaqa tafito ackin tik Tok dinta tana dubgar rawa kamar Bata Azimi tare da wata qawarta.hakan nadaga cikin dalilin da Sarki ALi nuhu yace. Ba zai lamin ci irin wannan. mummunar dabi'ar ba acikin shirin sa mai suna Alaqa. Itadai ummi alaqa ta futoh acikin tik Tok dinta . Tana raira wakar RARARA. Inda ma wakin yakecewa . Bawani maikara lullubeni .wato indarab bana.