SANATA Rabiu Musa kwankwaso. Yace ta zarcen da shugaban kasa Muhammadu Buhari.yayi a Nigeria Bai zama Alheri ga 'yan Nigeria ba .inda Rabiu Musa kwankwaso yace . KASHE KASHE yazama ruwan dare A Nigeria. .
Rabiu Musa kwankwaso yace . Nigeria a Yan zo ba abin da take bukata illa jajir jac can shugaba Wanda zai kawo cigaba .A Nigeria. Yakuma .magance ma stalar starun da take adda bar Al'umar Nigeria
DAMA NEMA labarai suke tambayarsa ko lefen waye. ?? Jami'an TSARO . Ko Shuwa gabanne ? duba da irin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari yake cire bilyoyin kudi wa Jan magance mastalar staro.
Rabiu Musa kwankwaso dai cewa yayi. Ama stayin sa na shugaban kasa.yazama WAJIBI agareshi ya dunga bin dud digin aikin da yabayar. Baya cire ido akan suba. .
WAJIBI ne akan duk wani shugaban kasa ya dunga bibiyar Wanda yabawa aiki.
Toh Kai . In Allah yabaka shugaban cin kasan Nan . Akan Mai zaka Mai da hankali??
Ni Rabiu Musa kwankwaso. In Allah yabani shugabanchin Nigeria.dayar dar Allah. Zan maida hankali akan ban garori Kamar haka. ban garan staro da Kuma cin hanci da rashawa. Sune ummul aba isun ma stalar Nigeria.
Sai akace Masa . Irin alkawarin da Muhammadu Buhari yayi wa 'yan Nigeria kenan.
Sai yace rashin cika alkawarin da Muhammadu Buhari yayi wa'yan Nigeria. Yana daga cikin dalilina na barin jam iyar APC.
Nikuma in Sha Allah bazan bari hakan yafaruba