UMMI RAHAB TA HADU DA MAHAIFIYAR TA. A SAUDIYA .BAYAN SHEKARU DADAMA👇👇👇

Daya daga cikin jarumai mata a masana’antar Kannywood Ummi Rahab ta hadu da Mahaifiyarta wacce ta haifeta a kasar Saudiya bayan daukar tsawon lokaci basa tare.



Ummi Rahab din wanda tafara fitowa acikin fina finan hausa tun tanada shekara

goma, haka zalika tun wancan lokacin bata tareda mahaifiyarta tana wajan wani dan uwanta ne a kano, inda rahotanni suka bayyana cewar mahaifiyarta tana zaune a kasar Saudiya ne.

Haka zalika ga wanda suke kallon fina finan hausa a baya sunsan wacece Ummi Rahab tun tana karama tafara fitowa a wasan hausa, haka zalik jarumi Adam a zango shi yazama tamkar mahaifinta a lokacin kasancewar tana karkashin kulawarsa ne acikin masana’antar Kannywood din.

Post a Comment

Previous Post Next Post