Annabi Muhammad Shine Wanda yafi kowan na mutum na garta cewar ficeciyar'yar jarumar. Indian actress. Rani Mukherjee.

Rani Mukherjee tace.   Annabi Muhammad mutum ne Mai inganci wan da atarihin Duniya  bawani mutum kamarsa. Kabin kici tarihin Dan Adam bawani mutum Mai  cikekkiyar Kamala kamarsa.


Rani Mukherjee takaran ta tarihin Annabi Muhammad . Sai taga   ba tataba samun tarihin wani mutum Mai kamar Saba . Rani Mukherjee   ficeciyar'yar jarumar fim ce a kasar India.


A
Rani Mukherjee tace SAMUN mutum Kamar Annabi. A  tarihin duniya ma .batasamu ba .no 2 talk of this erra. 

Talissafo . Dabi,u inrin na Annabi Muhammad. Kama daga  hakurinsa . Da tausayawa na kasa da shi. Tace yakamata ba musulmai kadai ba . Duk Al'umar duniya muyi koyi da irin Kya wawan Hali irin na Annabi Muhammad (sWs) cewar ficeciyar'yar jarumar  film din Indian.  RANI MUKHERJEE.

Post a Comment

Previous Post Next Post