gafili ga Mai doki. Ado gwanja .da Tsohowar matar sa. A Macca ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Fitaccen mawaki a arewacin najeriya Ado Gwanja wanda yanzu haka yana kasar Saudiya domin aikin Ummarah shekerar 2022, saidai a dai dai wannan lokacin tsohuwar matarsa Maimunat itama tasaki sababbin hotunan nata a kasarta Saudiya.


Idan baku mantaba dai Ado Gwanja damai dakins maimunat sun samu matsala a aurensu wanda hartakai ga rabuwa da junansu watanni biyu zuwa uku dasuka wuce.

Saidai masoyansu basuji dadin wannan alamari ba, bama iya masoyansu harda abokan sana’ar jarumi kuma mawaki Ado Gwanja domin kuwa sanin kowane duniya ta shaida irin soyayyar dake tsakanin Ado Gwanja da matar tasa.

Post a Comment

Previous Post Next Post