Akan hotunan da ta saki a yanzu haka wasu suna ganin cewa jaruman kannywood suna zuwa ne a dauke su hoto acikin wannan azumin.
Amma kuma wani guda daya wanda ba kowa ne yasan dashi ba shine wasu daga cikin jaruman suna dau kar hoto ya jima a wajan su basu saka shi akan social media ba.
Maryam AB YOLA tace Bata tawani burin dayace tasamu mijin Aure dayafi nata nada.bawai Takoma gidan jiyaba Maryam AB YOLA tabai Yana hakan ne a hirarta da manema labarai Maryam AB YOLA tace .ai maimai ta aji sai jaki saboda haka bani da burin komawa gidan. Jarumi Adam A ZANGO.jarumi ama'sa na'antar KANNYWOOD.
Jaruman KANNYWOOD dai .sundage da tallan hotonan au. A shafin sada Zumunta . facebook.instargram . Da maka mantansu.