Sarkin Waka yace 'yayan da iyayansu suka Haifa suka kasa daukar dawainiyar su
da basu tarbiya.jeka KANNYWOOD.
Duk macen datake datar biya bazatafitoh bainar jama'a tairawaba .maganar ta Nafisa ABDULLAH dai ya janyo cece koce a social media.
Inda mutane dadama suka baiyana rashin jindadinsu da Abin da jarumar KANNYWOOD Nafisa ABDULLAH ta fada.