Tsohon Kwamishinan kananan Hukumomin jihar Kano hon Murtala Sule garo ya musuluntar da maguzawa sama da Biyar a Kano
garo ya musuluntar da maguzawar ne a fadar gwamnatin jihar atare da Dr Abdullahi Umar ganduje khadimul Islam takuma mataimakin sand Nasiru Yusif Gawuna
A Wani faifan Vidio daya fita garo yace antursasaku ne donin Shiga addinin islmana ko ko Ra,ayinkune Bayan sunbashi Amsa ya laqantamusu kalmar shahada
Inna yakirayesu dasu Zama jakadu na gari a Cikin Addinin musulunci

Kwamishina dai acikin hirasa sa da 'yan jarido yace haki ne akan duk shugaban nin Al'uma kujan yo wadan da ba musul maiba cikin add-in dan su fahimce shi . .badole acikin addini. Nasiya yakamata da Jan hankali ga Wanda Bai fahimci a binba.