MrJazsohanisharma

A shirye muke da mutura sojoji 174 kasar Guinea bissau domin guda nar da aikin zaman lafiyaπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Gwamnatin tarayya zata tura sojoji 173 kasar Guinea Bissau domin gudanar da ayyukan samar da zaman lafiyar a kasar dake fama da rikice rikice.


Babban kwamandan dake kula da ayyuka na musamman a rundunar sojin kasar, Manjo Janar
Oluwafemi Akinjobi ya sanar da shirin lokacin da yake yiwa sojojin jawabi a inda suke samun horo a
Jaji.


Janar Akinjobi yace tun bayan yancin kan Najeriya, kasar ta bada gagarumar gudumawa wajen gudanar
da ayyukan samar da zaman lafiya daya kunshi sojojin ta sama da dubu 100 a kasashe sama da 40
na duniya.

Rahotannin na cewar kwamandan sojojin kasar sun taimaka matuka wajen tabbatar da zaman lafiya a
kasashe daban daban a ciki da wajen Afirka, kuma wannan ya taimaka wajen daga darajar su a idanun
duniya da kuma samun lambobin girma daban daban.

Janar Akinjobi ya gargadi sojojin dasu kaucewa nuna halin rashin da’a a kasar da zasu tafi saboda kare Mar tabar Najeriya in ji  sojojin.


Post a Comment

Previous Post Next Post