tofa Rahama sadau ta caccaki NAZIRU SARKIN WAKA tsakaninn hayaniyarsu da Nafisa ABDULLAH đŸ‘‡

Biyo bayan irin taqaddamar data faru acikin masana’antar Kannywood acikin wannan yan kwanakin kan wasu kalaman da jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi tayi. Nairaside.com.ng

Nafisa Abdullahi tafito tayi magana inda take fadin cewar baikamata ace iyaye suna haifan abinda bazasu iya kula dasu ba, wanda hakan yasa a wannan lokacin mutane sunfito sunyi mata zagin cin mutunci, a gefe guda kuma wasu suka fito domin su yabeta.

Saidai Naziru sarkin waka shima yafito yayi magana a shafinsa na sada zumunta, inda yake fadin cewar bawai iya almajirai bane iyayensu suka kasa kula dasu idan mutum yanaso yaga wanda iyayensu suka kasa kula dasu to yazo masana’antar film.


Inda itama jaruma Rahama Sadau tashigarwa nafisa Abdullahi inda tafito take fadin cewar maganar da jarumar tayi dai dai ne domin harkar almajiranci baikamata ace ana yinta ba.

Saidai bayan wani sautin muryar Naziru sarkin waka inda yake fadin cewar shi bada Nafisat Abdullahi yakeba, hakan yasa Rahama Sadau tasake fitowa tafadi wasu maganganu a shafinta na twitter kamar yadda zaku gani a kasa.


Post a Comment

Previous Post Next Post