A HALIN QUNCHIN DA MUTANE KECIKI. A YANZU BASU ABINCI SHE YAFI LADA. BARURUWAR ZUWA SAUDIYA BA.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Daga cikin jaruman Kannywwood masu matukar taimako akwai Hadiza Aliyu gabon, wacce ta yi fice wurin taimakon marayu da masu karamin karfi Sai dai jarumar na shan caccaka inda suke cewa riya take yi ko kuma .su ce babu lada sadaka da kudin karuwanci duk da basu da shaida. Kwak.kwara.



Awannan karon, Gabon ta wallafa bidiyon da ke magana kan munafukai masu irin wannan halin inda yace . Allah he yabar wajan sa sani.dangane da abin da mutane suke alatan Tata dashi.


Mun samu labarai masu zafi  AKannywood LABARAN KANNYWOOD A karon farko, Jaruma Hadiza Gabon tayi martani ga masu cewa tana kyautar Riya Alhamis, Afirilu 21, 2022 at 3:27 Yamma daga  Aisha Khalid Daga cikin jaruman Kannywwood masu matukar taimako akwai Hadiza Aliyu gabon, wacce ta yi fice wurin taimakon marayu da masu karamin karfi Sai dai jarumar na shan caccaka inda suke cewa riya take yi ko kuma su ce babu lada sadaka da kudin karuwanci duk da basu da shaida kwakwara A wannan karon, Gabon ta wallafa bidiyon da take magana kan munafukai masu irin wannan halin inda ta yi shuguben cewa, "Ana magana .marasa galih wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Sanannan  sa Nan Nan.abune Hadiza Gabon tana daya daga cikin jarumai a masana'antar Kannywood masu matukar taimakawa bayin Allah dake cikin damuwa. Cikin irin taimakon da Hadiza Gabon tayi da yafi daukar hankali shine na wani dattijo mai suna Abba Babuga wanda ruwa ya cinye gidansa, yana zaune a ciki bashi da inda zashi kuma bashi da kudin ginawa. Hadiza Gabon din ce ta dauki nauyin gina masa gida..



Har ila yau, akwai wani dattijo da aka taba yada bidiyonsa yana bayyana soyayyarsa ga jarumar wanda maimakon ta fusata, sai ta fahimci yana bukatar taimako, hakan yasa ta aika masa da N200,000 kyauta tare da bayyana masa cewa shi ai uba yake gareta amma idan auren ya taso zata aika Masa da goron gai yata.












Post a Comment

Previous Post Next Post