SHUGAN KASAR NIGERIA YA KASA TSARE R AYUKANMU DA DUKIYO YINMU . YA UBANGIJI .KAIKA DAI ZAKIYA KAREMU.,πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

 Rayuwarmu tanachikin dardar ALLAH kakawomana wadanda zasuyi maganin Yan ta'addan dasuke kashemu bagaira badalili .ya Allah karka kamamu da laifin wawayan chikin mu. 


Allah  Arewa maso gabas na fama da mastalar .'yan Boko Haram bakwan ciyar hankali .'yan Boko Haram suna kashe mutane bagaira badalili . Suna kwacewa  mutane Dabbo binsu .Kuma sukashe su .ba wani a bu daya  canza kullum Jami'an  TSARO sunacewa suna galaba akan maharan Nan Amma .mu Amastayinmu  na 'yan NIGERIA bamuga canjin da akefadaba .



AREWA  TA   Yamma   YANKIN SOKOTO Zamfara  .NIGER MINNA.  DASAURAN MAKWABTAN STATE.
 
 Ba zaman lafiya  dare darana  Yan bindiga suna kashe mutane baji bagani sukashe su. Sukuma kwace masu dokiyoyinsu .
Suyi  fyade da matanasu da yaranso .sukuma  ajiyemasasu jizziya  ma'ana haraji ko ransom .

Bagaira badalili sabo da zalunci  Amma GOMNATI ta kasa yin ko mai akan su. 
Harma sun samu damar da suke  sauke hakimai da dugatai su dauranasu.  shin ba Jami ai. A kasar ne??
  

A binta kaici  wani bawan Allah Yana  kuka yanacewa a gaban sa a kaiwa matarsa fyde .a kacin nawa runbon sa wuta.  Yaje ya Kai qara wajan Jami'an staro bawani matakin da suka dauka. 



DANGIRMAN ALLAH  MAIZAHANA IN MUTUM BAIJI STORON  
Allah ba  Shima  zai iya zama Dan ta'addan.

Sabo da haka yaka Mata GOMNATI  taji TSORON Allah ta sani ALLAH zai tamba yesu Nauyin Da Allah ya doramata 



ANNABI YACE  DUK WANDA  A KABASHI SHUGABANCI SAI  ALLAH YA TAMBAYE SHI NAUYIN DA YADORAMASA. AKAN AL -UMMARSA






Post a Comment

Previous Post Next Post