Los Blancos ta lashe kofin La Liga guda daya kacal tun shekarar 2017, biyu kuma a cikin shekaru 10 da suka wuce, amma Carlo Ancelotti ya sa sun kusa samun galaba akan lashe gasar. Nairaside.com.ng ta rawaito
Tabbatar da zakarun manyan Lig-lig a duk faษin Turai na gabatowa abin da zai zama yanayi mai ban sha’awa, inda har yanzu dai ba a tantance kungiyar da zata lashe gasar Premier ba daga da Bundesliga da Serie A ba.
Yayin da Real Madrid ke kan gaba a Spain karkashin kulawar kocin Italiya Carlo Ancelotti.
Los Blancos suna kan hanyarsu ta zuwa matakin ฦarshe, amma yaushe ne za su lashe wannan gasar kuma su tabbatar da nadin sarautar su a matsayin zakarun 2021-22? Fagen wasanni ta kalli wasu abubuwa
Nairaside.com.ng