Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari yayi wasu kalamai naban mamaki,,👇👇👇

Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari yace ya Shira ya staff wajan  staftace
  KASAR 
   Shuagan kasar  A Ranar juma,a ya kudiri aniyarsa  ta staftace kasar Baki daya.

Muhammadu Buhari yabai Yana hakanne alokacin dayake kar6ar bakunchin 

Tawagar cibiyar chartered accountants of Nigeria ICAN) Karkashin jagoranchin

Shugabar ta msis  comfort olu eyitayo Kamar yadda watasanarwa datafito daga BAKIN Mai magana da yawun shugaban kasar Femi adesina ya sanyawa hannu.


A shekar 2015  Akazabe shi a mastayin  shugaban kasar Nigeria bayan ya doke Good luck ebele. Na jam iyar PDP.

Cewar shugaban kasar Nigeria .

Muhammadu Buhari. Nayi shugaban kasa ' amilki soja  Gashi inayi amilkin farar hula..
Natsaya TAKARA  sau uku.  Naga kurakuran da .a keyi.

Sai naga yakamata mufitu muyi iyabakin kokarin mu.wajan .nai man milking Nigeria. Dan mu gyra kurakuran da  akeyi. 
Wanda yanzu bamu da wani aikin da yawuce haka..

Post a Comment

Previous Post Next Post