SHIEK Usaman DAHIRU BAUCHI Yana cewa duk Wanda Yana ganin cewa SHEHU IBRAHIM INYASS BAWALIYi BANE.ya dau postar SHEHU IBRAHIM INYASS yashiga daki yarufe.
Yace SHEHU IBRAHIM INYASS Kai BAWALIYi bane. Ya ga abin da zai faru dashi .
Sai dai. Uwar ka ta haifi wani. Inkanaji wan Nan zancan karyane yanzu yanzu he kashiga daki karufe. Kace SHEHU IBRAHIM INYASS kai.bawaliyi bane kaga Mai zai faru da Kai.