Ficacciyar jarumar KANNYWOOD Maryam Booth tace duk da yada hotonan tsirararta da Akeyi. Na gode Allah ban ta6a zinah ba cewar Maryam Booth
Yan KANNYWOOD Mata da dama anai masu wannnan mum munar shaidar. Inda tafitoh take baiyanawa duniyacewar Dan tayi hoto stirara. Hakan BAYANAN nuna cewr ita mutumiyar banza bace.