BUHARI yasanya yamana guwa cewar Jami'an TSARO EFCC

Kamar yadda kukaji A labaran duniya, wasu Jami’an Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da ICPC sun bayyana takaicinsu da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka na yin afuwa ga wasu fitattun 'yan siyasar da aka yanke wa hukuncin dauri, inda suka zarge hi da zagon kasa akan aiki


Wadan Nan Jami'an since  shugaban ya dauka ya karya musu gwuiwa wajen gudanar da aikinsu, yayin da yan Najeriya ke ci gaba da bayyana korafi akan matakin afuwar.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Naja’atu Muhammad, Kwamishiniya a Hukumar kula da aikin Yan Sanda a Najeriya.

 shugaban ya dauka ya karya musu gwuiwa wajen gudanar da aikinsu, yayin da yan Najeriya ke ci gaba da bayyana korafi akan matakin afuwar.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hajiya Naja’atu Muhammad, Kwamishiniya a Hukumar kula da aikin Yan Sanda a Najeriya.


Post a Comment

Previous Post Next Post