Ya baiyana rashin jin dadin sa .game da abubuwan dake faruwa .a Arewachin Nigeria .inda yakecewa yazama WAJIBI GA
Mahukuntar kasar Nan. Su zage Dan ste Dan shawo Kan Ma stalar staro da kasar kefama dashi.
Yakuma baiyana ra 'ayinsa ga manema labarai .
Inda yakecewa duk Dan Nigeria ya na da haqqi a wuyan gwamnati. na kula da Ransa Dalafiyarsa . Dakuma dukiyoyinsa . Baikamata kasar datake da Jami"an staro irin Nigeria ace Wai har yanzu . Akwai inda 'yan ta adda ke iko dawuraren.
Yakamata in har dagaske. Akefadar haka. Gwamnati .ta tahi Tai iyaka BAKINkokarin ta nawajan magance masta lar .da 'yan Nigeria keciki
Wasu naganin. Ba kasa fai dauda. Khahutu RARA yacika irin wan nan maga narba . Shin Anya ba kwaganin. Zai yi.abin daya saba Ma'ana yabar iyayan gidan nasa . Na .jam iyar APC ba kuwa???
DUBAGA yadda jama'a kekokawa .wajan stadar rayuwa.da mastalar staro .da ya addabi Al'umar kasar..