Aranar Litinin din Nan ne mataimakin shugaban kasa . Firfesa YEMI OSINBAJO ya baiyana aniyarsa ta stayawa takarar shugabanchin kasar..
2023. Zabe Mai zuwa.
Acewar wasu ganau bajiyau ba sunce
Bawani taro namanema labarai akayi ba
Da gashi sai magoyabayan da.
ILLA kawai anfitar da wa ni fefen Bidiyo Yan baiyana manufar sa .ta stayawa takarar shugabanchin kasar . Ya na maicewa burinsa Bai wuce ya gaji Muhammad Buhari ba. A shugabancin kasar.
Cewar Prof YEMI OSINBAJO Muhammadu buhari shene Dan siyasa mafi shahara a kasar Baki daya.
Anasa bangaren Shima stohon Gwamna n .Lagos Bola Ahmad Tinunbu . Ya Shai dawa Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari na stayawa ta karar .
A KAR KASHIN JAM EYAR (APC)
Komene ne makomar ministotin da sukeso TSAYAWA TAKARAR SHOGABAN Cin KASAR???
TSOHON GAWANNAN IMO Rochas okorocha yagabatar da jawabi ga mane ma labarai. Najadda aniyarsa ta stayawa takarar shugabanchin kasar . Shima a nasa bangaren .
KAMAR YADDA STOHON GAWANNAN REVERS koma minister sufri ya baiyana aniyarsa ta stayawa takarar shugabanchin kasar. A fatakwal Rotimi amiechi Ranar Alhamis did Nan datawuce.
DUK DAYAWAN 'YAN TAKARAR. MUKADDASHIN
SHUGABAN KASAR BAIYI KASA AGWIWABA .
Tunidai OSINBAJO ya bude ofishin kamfen dinsa
Awuse dake BABBAN BIRNIN TARAIYAR NIGERIA
.ABUJA.
Baya ga kewayawa dazaiyi ji hohi domin neman goyan baya 'yan kwamitin yakin Neman zabe .zasu shirya kuri'ar Jin ra 'ayoyin jama'a domin tattara shawarwari game da .matakin daya dauka na stayawa Azaben 2023.
Bai fimar ba??
Da' aketam bayar sa dangane da .Jin ra'ayoyin jama'a sai ya kada Baki yace
Yan Nigeria kansu awayeyake. Baza.sukara yarda da.'yan wawaba ma'ana wadan da zasu kwashe masu dukiyarso .dangina kawunan su.. saboda haka shi bayajin .jam iyar sa ta APC .bazata'ci zabe maizuwa ba..
Sabodahaka lokaci kawai mukejira.
Kalaman mukad dashin Shugaban kasar Nigeria watoh Prof YEMI OSINBAJO kenan