Naziru sarkin waka yasake fitarda wani zafafan bidiyo akan maganar da Nafisat Nafisa Abdullahi ta fada na cewar baikamata ace iyaye suna haifan ya’yan dabazasu iya daukar nauyinsu ba.
Saidai naziru sarkin waka kafin ya fitar da bidiyon nasa, yayi wani rubutu a shafinta na sada zumunta a jiyan kamar haka:
Gadai abinda naziru sarkin waka yake fada (Ba almajiri bane ya’yan da iyayensu suka haifa suka kasa kula dasuna. Idan kana neman ya’yan da iyayensu suka haifa kuma suka kasa kula dasu toh kataho masana’antar film).
Kalaman NAZIRU SARKIN WAKA Bai wa 'yan Shirin film din da diba musam man Mata .inda wata da gacikin 'yan KANNYWOOD din take cewa ai bamatane ka dai 'yan iskaba har da mazan su..
NAZIRU SARKIN WAKA almajiri mutum ne. Mai karatun Al Qur'ani ya kamata yazama Abin girma mawa ba abin zagiba ko shagu6e acikin. Al'uma