Tofa anawata gawata safara'u kwana chasa'in tayi tsokaci akan maganar da naziru Yayi
Tace ita dama anjima ana samata ido akan shidimarta tomin nagane cewa mutane kawai daga zarar kafara daukaka kawai Sai suci gaba da sama ido
Kiris zakai Abu suyi maka cha aka ana rubutu akanka a social media wanda kowa yanada nasa kashin a duwawu amma kowa saiya tafadama maganar da yagadama Sabi da naka yafito fill.
Kaimafa naziru Dan adan ne KANADA naka kashin a duwawu amma dazarar ka hango want Abu da bai taka Kara yakaryaba bazakai shiru da bakinka ba Sai kaita cika mutane da surutu .
Ayanzu Babu Wanda yake sukar kannywood sama dakai kuma kaima anan kake haryanzu Kuma bakada gatan da yawuce kannywood tomin ita tamaka riga da wando.
Amma saudayawa bakacika yiwa maza wanna kasafin ba Sai matan kannywood ko maiyasa haka oho kodai sune suka tsolema ido.