NAZIRU SARKIN WAKA .yafadawa .-yan matan KANNYWOOD .a bin da kalamai Dama suka kasa fadamusu.
Cewar DUK wata fitsara da zaka ga mace tanayi daga fim din KANNYWOOD.ko Nigeria film takeko yosu.ba a Nan ka dai NAZIRU SARKIN WAKA ya tsayaba inda yace hatta 'ya 'yanmu. 'yan primary zakaga suna hotonan batsa. Bama 'yan secondary ba. Bal lantana. Uwa uba.jami'ar mu. Ayanzu.
Shin da ba' a film ne.?? Meyasa -yan film din da .suka ban ban ta da nayanzu.??
Rashin hukunta duk wace ta fito Tai badala .nadagacin a bin da yabada gudun mawa akan. Wan Nan iskancin. Da 'yan Shirin film Mata keyi.
DUK wani uba nagari ina Mai baka shawara Kar kayadda ka sakewa.'ya 'yan ka. Sudunga kallun ko wan na irin film. Inka Basu damar haka kuwa .to kana ruwa cewar NAZIRU SARKIN WAKA.
Malamai Kuma kuna da taku gudun mawar da zakubada a Nan. Duk da malaman mu sunah iyaka bakin kokarinsu. Wajan yin wa'azi da Jan hankalin. Al'uma kukara zage dantse ko Allah zai Tai makemu mushawo Kan matsa lar Nan. Yanzu..