Rigima Takunno Kai a KANNYWOOD tsakanin Zainab .da Auwal Isa West. 👇👇

 Zainab dai tace. ba  Auwal Isa West ba .ko ALi nuhu Bai Isa yasasu suyi   Ra'ayinsa ba. 

Zainab dai tace. Kala man Auwal Isa West. Acikin wannan  watan Mai AlFARMA. Alamace data ke nuna. Lal Lai 'yan KANNYWOOD. Ba tarbiya sukeda itaba.
 Abin da yajayo CeCe kuce. Bako maibane  illah  Auwal Isa West. Yace .dok 'yan KANNYWOOD sutaru sumarawa .kungiyar. da sha'harar ran mawakin Nan. Watoh.  Dauda  Adamu Abdullah RARARA. Ya kafa. Watow 13 13..

Inda Zainab takecewa  , Auwal Isa West. Kawai maula yakewa Dauda Adamu Abdullah RARARA. Danyabashi Kudi.


Zainab dai jaruma ce. Acikin KANNYWOOD.  Ayar tambayar anan itace ko da batasan. KANNYWOOD Din basa koyar da tarbiyaba sai yanzu. 
Da  Auwal Isa West.yai zagi???


Zainab dai tace Ko shugaban kasa .Bai da hurumin da zaisasu .suyi wani fati. Kowa Yana da 'yancinsa iji jarumar KANNYWOOD din. Zainab.

Post a Comment

Previous Post Next Post