SANATA Bala Muhammad Kauran Bauchi .
Yace dayar dar Allah in yazama shugaban kasa Nigeria.a cikin shekara 2 sai ya maidata inda shugaban kasa. Muhammad Buhari ya karbeta.
Dalilina nacewa haka. Duk wani Dan Nigeria. Yasan irin yadda kasan Nan ta lalace ta ban garori daban daban Kama daga matsalar tsaro chinhanci .da rashawa. Stadar man fetor. Da maka kaman tanau . To bakarami. Kokarin shugaban kasa dazai gaji Muhammad Buhari zaiyiba wajan dawo da ita.yadda ya Kar ba . A hannon good luck jahnaton ba.
Ni. SANATA Bala Muhammad Kauran Bauchi dayar dar Allah in nai nasarar zama shugaban kasa Nigeria. Zanyi iyaka BAKIN kokarina wajandai daita Al amura a Nigerian. Insha Allah. Bazan Bari. Abin dake faruwa acikin GWAMNATIN APC ya faru acikin GWAMNATIN muba