BABA GANA.MONGUNO MAI BAIWA SHUGABAN KASA SHAWA .AKAN HAROKIN STARO.👇👇

    A Karun  far  ko Nigeria taware  stabar

kudi har naira bilyan 1   Dan  sayowa  

maka Mai.  Da za ayaki. 'yanbindiga da  

'yan Boko Haram.


Shuagan kasar Nigeria Muhammadu

Buhari yabada Umarnin   abi lungu da sako.  A zakulu. Donk wani Dan ta'adda .da baisan. Zaman lafiya  akasarmu.



Shugaba Muhammadu Buhari. Dama yace Kar sukaishi bango. Yanzu kuwa. 

Hakurinsa yariga da yakare.

Cewar shugaba Muhammadu Buhari. Kasan shi mutum mai hakuri.  Bai iya fadaba zai taha kuri da Kai. Amma.in ransa yabaci toh. Sai  abin da yaturewa buzu nadi.

Mai baiwa shugaban kasa .shawara a Kan 'al 'amuran staro .baba gana Monguno. Yace Sun shirya staf Dan kawo Kar Shan  maharan. Nan bada jimawaba.
INSHA ALLAH .KALMAR  DASUKA MANTA BASUYITA ABAYABA. INSHA ALLAH. 

Post a Comment

Previous Post Next Post