NI NAZIRU SARKIN WAKA INA QALUBALANTAR DOK 'YAN NIGERIA.SUFADAMIN WAN NAN Bidiyo Narawar iskancin . Awajan Almajirai a kakoyoahi ko .A wajan 'yan KANNYWOOD???!!

Assalamualaikum warahamatullah wabarakatihu.
 Bayan gaisuwa irin ta addini muslumci. A tawa fahimtar .duk lokacin da torawan Yamma. Za su kulluwa mutane. Makirci.  Zaka ga sun fara anfani da wasu guragurbin cikinmu. 

Zagin  Almajirai wata alamace ta karshan duniya  ..Mutumin da bashi da aiki sai karantar da Alqur'ani. Datunasar da mutane Allah da manzansa . Wai sai akeganin sune wadannda suke kawowa  Al'uma cikas a CIKIN Al'amuran yau da kullum .

Wai har karuwa tana da BAKIN cinmu  tuncin. Almajiri. Bawani Malamin da zai fitoh yai magana.

Malaman mu na addini kuna damakutar mashin manci agaremu.
MALAMIN IZALAH  Ko Na dariqa. Ko Na kadiriya fadamin malamin  da ya shahara. Bai Yi karatun. Almajiranciba???

INAKIRA  GA SHUWAGABANNIN NIGERIA.
SUBI HAN YOYIN DAYA DACE WAJAN KULA DA ALMAJIRAI. BAWAI HANASU KARATUBA .YANDA DAN  MINISTER. YAKEJIN  SHI DAN KASANE YANA DA 'YANCI .HAKA  SHIMA   ALMAJIRI DAN NIGERIA  KOMA SHIMA DAN WANINE YANA DA 'YANCE.





Post a Comment

Previous Post Next Post