Tun dai bayan wallafa wani gajeran rubutu da fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa tayi Nafisat Abdullahi cewar mutane sudaina haifan ya’yan da bazasu iya kula dasu ba.
Wanda hakan yayi sanadiyyar janyo cece kuce matuka a kafofin sada zumunta musamman twitter inda anan jarumar tayi wannan rubutun, inda wasu sun goyi bayan jarumar kan abinda tafada saidai wasu kuma basu goyi bayan jarumar ba, a gefe guda kuma wasuma cin zarafi da mutuncin jarumar sukaitayi.
Saidai kwatsam Naziru sarkin waka shima yashiga sahun masu yiwa jaruma Nafisat Abdullahi zazzafan martani duk da baikama suna ba, amman duk wanda yaji abinda mawakin ya fada dakuma wanda yaji abinda mawakin ya rubuta yasan cewar da jaruma NAFISA ABDULLAH