Innalilahi wannan shine babban jarumin KANNYWOOD ne Wanda ake kiransa da
Tashir fage yanda yake tika rawa agidan gala tareda Yan mata
Shindama Kamar yanada mutane suke raderadi akan masana'antar KANNYWOOD dagaske hakan Yana faruwa domin babu shakka tayawan mutanen KANNYWOOD bakowa yake jurewa da kudi ba.
Domin babu shakka tashir fage anganshi a gidan gala da ban daban tomin naiman kudi Yana rawa da karuwai agidan galar.
Azashirin gaskiya sau dayawa wani Abu yakan iya faruwa a KANNYWOOD Amma wayanda suke haifar da yamutsin to gaskiya suke fada.
Amma sune abun fada mafi yawan wayanda suke fadan gaskiya acikin KANNYWOOD sune Kamar haka akwai NAZIRU SARKIN waka
Akwai Musa maisana'a
Dadai sauransu wayannan mutanen
Tashir fage baiji kunya ba nayanda yake tikar rawa acikin karuwai Amma shi ki ajikinsa Kuma haryanzu Yana cikin masana'antar ta KANNYWOOD .
Amma ko ajikinsa