NAFISA ABDULLAH jarumace acikin KANNYWOOD. Inda taikira ga iyaye da suji sturan Allah sudai na. Haifar yara barka Tai yad da ba zasu iya daukar Nauyin suba.
Acikin hirar da BBC hausa tayi da jarumar nafisa ABDULLAH .ta Bai Yana Rashin Jin dadinta .inda takecewa .
Bawata. Qabila. A duniya irin Malam ba haushe . Sai kaga mutum Bai da hanyar 30000 awata .matansa Biu yaransa 15 Ko 20. Dazai samu Karin mastayi . Albashin sa ya Kai . Dubu 50000 zakaji yace zai Kara Aure
Saboda Allah Taya ya .yara baza .suwa halaba ?? dule kesa wasu yaran sata. ko Kuma. Fashi. Dama kami.. sabuda. Ba 'a tanadar masu abinyiba. Jarumar KANNYWOOD din dai ta baiyana Rashin Jin dadinta matuka .a Kan yadda IYAYAEN ke haifar yara basa basu kulawa.
Inda shuwagaban ni .za suji Shawarar ta. Duk namijin da Bai mal laki. Abinyi .Mai kyauba Aure banashi bane . Ko. Kuma duk Wanda yayi gangancin. Kara Mata Alhalin bazai iya daukar Nauyin .suba .to. Ta kaihi Kara koto. Saboda .ba zai sa 'ya 'yan ta suzamo mabatarata ba.