Jarumar kannywood nafisa Abdullah Tama Yar damar ta ga masu zaginta kan batun haihuwar yaran da ba a iya kula da su ko ake tura su almajiranci Jarumar tace ta san ance a yi aure a hayayyafa, amma babu inda aka ce a haifa a watsar da su a titi babu kulawa Ta ce ga masu cewa ta bari tayi aure kafin ta saka baki a wannan harkar, ta ina wannan ya shafi aurenta? Ko cewa tayi ba za ta taba aure ba babu abinda za a iya a kai KALLIN NAN: nairaside.com. ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! A kan batun jaruma Nafisat Abdullahi kuwa, jama'a sun yi caa a kanta bayan ta caccaki iyaye masu haifar 'ya'yan da basu iya kula da su ko suke tura su almajiranci. Jarumar da alamu abun ya yi mata zafi inda ta zage tare da mayar musu da martani bayan ganin abun ya yi yawa yadda ake ta batun ta a kafafen sada zumunta har da jariduw.
Akan jaruma Nafisa ABDULLAH byakuwa, jama'a sun yi caa a kanta bayan ta caccaki iyaye masu haifar 'ya'yan da basu iya kula da su ko suke tura su almajiranci. Jarumar da alamu abun ya yi mata zafi inda ta zage tare da mayar musu da martani bayan ganin abun ya yi yawa yadda ake ta batun ta a kafafen sa Read