Sharar ran mawakin siyasa Nan Kar kashin kungiyarsu kungiyar 13×13 wanda ace warsu wannan kungiya sun kirkireta ne domin taimakawa gajiyayyu da marayu a fadin najeriya.
A inda anan dai shugaban kungiyar dakansa Dauda kahuta Rarara yake rabon kayan abinci taliya, shinkafa dakuma zunzurutun kudi har naira dubu ashirin domin mutane su samu wanda zasuyi cefane dashi.
Wannan dai bashi bane karo na farko da kungiyar takeyin ayyukan alkairi daban daban, a inda kafin shigowar watan Ramadan kungiyar taje jahar sokoto, Gombe dakuma kano inda sukaje “Gidan Yari” domin ciro wanda sukeda karamin laifin daya shafi na bashi kokuma cinsu wata tara wanda basuda karfin biya.
Dauda Adamu Abdullah tahutu RARARA Kar kashin jagoranchin kungiyar su ta .13 13. Sunyi rabon kayan abinci da rigunan sawa. Da kudi Maras adadi ga marasa galihu
Jama'a da dama .sunfitoh sun baiyana jinda dinsu .da irin wan Nan goma ta arziki da kungiyar 13 13. Taimasu inda suke jewa yaka Mata masu hannu da shuni sukoye da su.
Shuagan kungiyar 13 13.Dauda Adamu Abdullah RARARA yace badan kowa suke irin wan Nan kyau tut tukan ba sai. Dan Allah.