DR Grema kwana casain Tace ire irensu yaka Mata. ace andai na Haifa ba almajiri. Bidiyo 👇👇

IRinmu yaka Mata  a daina a Haifa  a dorankasa  cewar DR grema kwana casain. Wata jarumar . Wace  akafisani da DR grema kwana casain. Tayi tsokaci a Kan maganar da  Nafisa ABDULLAH tayi na  mutane sudai na haifar 'ya 'yan da ba za su iya bawa tar biyaba. Cewar . jarumar KANNYWOOD din. Ai ire irenta su yaka Mata  ace an dai na Haifa  .ba Mai karanta Qur'ani ba..


Dr grema  wacce ficacciyar jarumar KANNYWOOD  . Wace take fitowa a cikin film din Kwana casain.  Masha hurin  Shirin nan Mai dogon Zan go. Da ake nunawa  a taura Ron Dan a dam. Na. Arewa  24 wato Kwana casain  takara da Bai yanacewa.

Yakamata ace irinsu  aka daina Haifa ba almajiri Mai ne man na halaliba. Do min almajiri she kullum neman. Na halali yake ..Wai da tafito tana haya gaga a daina haifuwa. Ku tam bayeta Almajirai nawa tataba tallafawa .ko marasa galihu.?? Ara yuwarta....maganar da Sarkin Waka yayi. YAFADI gaskiya Almajiri ba abin wulaqan tawa bane.. Domin suma ya 'yane kamar kowa sabo da haka adai nacin mutum cin. Almajirai.
Haka Allah ya halicce su yake son ganin su . Almajiri yama godewa  Allah. Domin kuwa. Allah yahalicci mutum da Aljan  .ba Dan ko Mai ba sai dan su bauta tamasa .. In ita jahilace .taje Tai tam baya. Ba yad da za ka bautawa Allah sai kasan shi. Ba . A sanin Allah sai da karato.. Allah yashir yemu .mudaina wan Nan. Har Kar film din. Ba Wai kadungajin Kai wani bane.
 

Ni wace  akafisani da DR grema kwana casain  Zan yi amfani da wan Nan damar 'yan uwana musulmai kutayani da Addu'a Allah ya shiryeni nadai na har Kar film.ba  nadunga Al fahari da itaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post