MARYAM booth ta QAlubalanci Sarkin Waka tace inya Isa yazo ya karekansa.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

MARYAm BOOTH ta wallafa A shafinta na Instagram, Booth ta saka bidiyon wani malami yana wa’azi a kan mutanen da ke haihuwar yara da yawa alhalin basu da hanyar shigowar kudi a duk wata don kula da su.


Akasan bidiyon, ta rubuta cewa tana jira abawa malamin amsa shima kamar yadda aka yiwa abokiyar sana’arta, Nafisa Abdullahi, wacce dama tun farko ita ce ta fara kalubalantar iyayen da ke tura yara almajiranci.

ta kuma bayyana cewa kafin su su fada malamai ne suka fara fadi amma shi Naziru kullun burinsa shine ya zagi yan fim.



MARYAM booth  race maganar da a bokiyar sana'arta tayi ba itace ta farko da tafarayiba .ammma shi NAZIRU SARKIN WAKA kullum burinsa ya tozarta 'yan KANNYWOOD .

Post a Comment

Previous Post Next Post