illah mafi girma abin da 'yan matan KANNYWOOD su ke koyawa Al'umar Nigeria. kalli Bidiyo da kekasa .๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Innalilahi WAINA ilahi RAJI'U.'yan KANNYWOOD kunyiwa AREWA cin NIGERIA illar da za 'a dade  ana faman gyara. Bata gyaruba  sai anyi da gasky.


Abinda zai baku ma maki shene wannan yarin Yar Nan da take suma batar wannan yaron. A Bai nar jama'a bafa mijinta bane ka wai saurayin tane. Wanda a yau inyaga dama zai iya canza wata .yabarta yaje ya Auri wata . 

Amma  muslmaine  bakiristan ba  takesa Masa abinci Daga ba kinta ACIKIN bakin sa .a bainar jama'a. Yanzu Fisa'bililahi mekaketunani zai iya faruwa inda gashi sai itane??

Wai wan nan.shene wayewa. Gaskiya -yan. AREWA a kwai Jan aiki a ga banmu .dole masukudin mu da ma aikatan mu . mutashi tsaye Dan kawo Kar Shan wan Nan Bala in. Dayake ad dabarmu.
Wai inhar Kai baza Kai hakaba baka wayeba. Ina wayewa  .a CIKIN Lamarin da ba Allah .

Jan. Hankali ga iyaye inkana tunanin Kai Dan Boko ne.  Wata Kila . Ko a.unguwar Kuma  wani Bai sankaba.. Bokan da su .Sardauna Allah yajikansu sukayi Wanda har yanzu kakecin gajiyar su. Basuyi wannan iskan cinba. 

Kaduba irin su Praminista. Sir Abubakar tafawa balewa. Wanda turawa sukewa  lakabi. The golding voice. .wato Mai  makogoron zinari. Al adarsa  Bata  canzaba  no to talk to  religion .

Zan lisafo matsa lolin   AREWA. A takaice.

1.   Talauci

2.  Jahilci


3 Rashi aikinyi.

4.  Uwa uba rashin  shuwa gabanni nagari..
  A kwai su dadama.  Bamu da enough time da zamuru butosu Baki daya .Nan bada jimawaba . Zamu lissafosu . da Kuma  hanyoyin da  za amagancesu  Dayar dar Allah.kasance da .mu .Dan samun. Labarai  cikin sauki.wanda gaskiya ce acikin su. Ba kage. Ko karya. www Nairaside.com . Ng.mun gode Daure  KATURAWA Zuwa groups ๐Ÿ‘ˆ a kalla ๐Ÿ‘ˆ 5 ko sa'ma da haka

Post a Comment

Previous Post Next Post