Tambaya:
Mutane da yawa sun tambaye ni game da hukuncin tara mata a masallaci, mace ta yi musu TAFSIRI da lasifika ?
Amsa:
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi Yana cewa : “Duk lokacin da mutane suka hadu a dakin Allah suna kokarin fahimtar littafin Allah, nutsuwa za ta sauka gare su, kuma Mala’iku za su kewaye su, sannan Allah zai ambace su a wajan wadanda suke tare da shi”. Muslim hadisi Mai lamba (7030).
Hadisin da ya gabata Yana nuna halaccin mace ta karantar da Alqu’rani a masallaci saboda hadisin bai bambance tsakanin namiji da mace ba
Baya ga haka hakine akan duk Mai ilimi ya Karan tar.in Bai Karan tar ba ya nada illimin da zai karantar .yoboye wani nauye da Allah ya doramasa.