LABARAI DA DOMI DOMINSA ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Anganu inda 'yan bingagar suka 6oye Fasinjojin jirgin kasan.dasukai GARKUWA dasu. Akan hanyar   ABUJA Zuwa Kaduna.


Kano midia tarawai to  wasu masu illimin binkicen siri.sunyi amfani da VIDEO da 'yan bindigar suka saki  .kwa Nan. Wajan gano maboyar 'yan bindigar.



Wurin dai ya Kai kimanin kilometers  128 daga wurin da akai garkuwa da matafiyan   tafiyar  Kwan Hudu ce . A kafa.

Wurin dai ya nakusa da . Dustin( UKINKINA) a kamaku national Park. Kusa da BIRNIN gwari.  
Kano midia. Tagano hakan

Post a Comment

Previous Post Next Post