KOC DIN BRAZIL NA TANBAYAR KOC DIN REAL MADRID YAZAIYI YAYI ANFANI DA VINICIUS A WASANSA NA KASA DA KASA

Venicius ya taka rawar gani sosai a Real Madrid a kakar wasa ta bana wanda kocin Brazil Tite ya ce ya tuntubi Ancelotti akansa. Nairaside.com.ng ta rawaito.

Vinicius ya haskaka a Real Madrid a kakar wasa ta bana, inda ya zura kwallaye 17 kuma ya taimaka a wasanni 41 a dukkanin gasa, wani gagarumin ci gaba a kakar wasannin da ta gabata.

A wata hira da ya yi da Marca, wanda aka fara buga a shafinsu na farko, Tite ya ce: “Na tambayi Carlo Ancelotti shawara kan yadda Vinicius zai taka leda a tawagar Brazil kamar yadda ya yi a Real Madrid.”

Vinicius ya ci kwallonsa ta farko a tawagar kasar Brazil a wasansa na karshe da kasar.

Turazuwa wani group din

Post a Comment

Previous Post Next Post