Kali Bidiyo Jarumar KANNYWOOD tareda Rabiu Rika dawa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Baba dan audu shida rukayya labarina sun bada mamaki acikin wani fai fan bidiyan su da suka dau ka atare alokaci guda mun san kowa yasan a wanna film ne suka fito a wannan sunan.



Wato baba dan audu ita koma rukayya labarina acikin wani film fa ake kiran sa da suna labarina kowa yasan wannan shirin yayi suna sosai da sosai a fadin Africa bama a iya Nigeria ba.

Dan haka a yanzu haka ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan ko kuma muce fai fan audio domin abokin aikin mune ya hada wannan  


NAZIRU SARKIN WAKA  maganar ka ta tabbata Cewar duk wani iskanci a gurin 'yan KANNYWOOD  ake koyansa Kali wan Nan TSOHON banzan.

Post a Comment

Previous Post Next Post