allahu Akbar jarumin kannywood sarki zugazugan hotinan sarki Ali nuhu da Dansa Ahmad Ali nuhu

Masha Allah wasu hotunan birgewa kenan wanda sarki Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram tareda Dansa Ahmad Ali Nuhu lokacin dasukaje aikin Ummarah 2022.

Tabbas wannan hotunan sun matukar kawatar da mutane kuma sun birgewa mutane, yadda jarumin yayi kokari wajan daukar Dansa domin sutafi aikin Ummarah tare.
Hakan yasa masoyan jarumi Ali Nuhu dama wasu daga cikin masana’antar shirya fina finan hausa sun nuna jindadinsu da ganin wannan hoton tareda yimusu addu’ar Allah ubangiji yadawo dasu gida lafiya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Nairaside.com.ng domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post