Ministn sufuri jiragen sama na Najeriya Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa shi ba ya buฦatar ya zama gwamnan jahar Katsina.
Kamar yadda kafar sadarwar zamani ta Katsina City News ta ruwaito, ta ce Sanatan ya ce shi abinda ya fi so a yanzu shi ne Allah ya ya biya ma shi buฦatunsa na alheri.
Katsina City News ษin kuma ta ruwaito cewa Ministan ya ce yana addu’ar Allah ya sanya shi Aljannanr Firdausi.
A baya dai an ta raษe-raษin cewa Ministan na so ya zo ya yi takarar gwamnan jahar ta Katsin
Ni Hadi sirika. . bani dawani buri a rayuwa t da yawuce. Allah yasa nacika da Imani ba burina nazama Gwamnan jihar katsnina. Hadisin Annabi Muhammad S AW. Ya gayamanacewa duk Wanda akabawa wakilcin Al'uma .sai yayi bayani agurin Allah . Nauyin da yadora Masa.shin. Yaci Amanar su ko. AA. Sa bo dahaka bani da ra'ayin shugabantar ko wa. In ba nagida naba.