Daya Dagacikin jarumai Mata acikin Masa na antar. KANNYWOOD maimuna Abubakar wace akafisani da Momee GOMBE tafadi gskyr alaqar ta. Da Jarumai HAMISU BREAKER.
HAMISU BREAKER da jaruma Momee GOMBE dai anyi tamaganar cewa akwai soyaiya Mai karfi a stakaninsu tun bayan ra buwarta da stohon mijinta mawaki Adam fasaha.
Jaruma Momee GOMBE cikin hirar da akayi da ita.antam bayeta menene gskyr alaqarta da HAMISU BREAKER.
Ta baiyana cewa HAMISU BREAKER abokin aikinta ne kawai. Amma babu batun Soyaiya a stakaninsu .Kamar yadda. Mutane ketunani . Inji jarumar. Momee