wace tafikowa wacce 'yar dirama
Diramar wankan kece raini.
Kabi yo mu a shafinmu za mukawoma irin
Gwalagwalan da hafsa Idris ta ke ratayawa. A wuyanta .
Wanda idan akafadam kudinsa .
Saiya baka mamaki .
Hafsa Idris tace ba'abin da zatacewa Allah sai dai godiya. Yabata dukiya .tana Tai makar. Marasa galihu dai dai gwar gwadon Hali. Ya'albar kaceta da'yaya maza damata wadan da tasamesu .
Tahan Yar Aure. .maza da Mata.
Suna girmamani kamar yad da .kowan na da .yake girmama iyayansa.
To kaga bani da abin da xancewa ALLAH sai dai Alhamdulilah . Allah nagodema.