Jarumi .a masa na'antar KANNYWOOD

 Jarumi  Adam A ZANGO yasaki wata sabuwar Waka . Mai taken Annabi  Dan ga Tan Allah.  Adam A ZANGO dai yayifice wajan Raira wa Kar  . soyaiya .inda mutane da dama .basuyi zatun ya. Iyiya. Begen Annabi ba. 

Wakar dajarumin  ya rera Mai taken Muhammadu Dan gatan Allah wakar tashiga zukatun mutane dadama.ganin yadda.


Ya lissafo kyawa wan Hali. Irin na Annabi Muhammadu. 

Irin  hakurinsa .da Kuma  juriyarsa .da tafiya wajen cutar dashi. 

Post a Comment

Previous Post Next Post