Jarumi babban cinedu ya tonawa mawaki naziru sarkin waka akan martanin da ya yiwa jaruma Nafisa abdullahi akan abun da yake faruwa.
To menene yafara hada wannan abun dan haka yanzu zamu saka muku bidiyan da zakuji ai’nihin abun da yafaru tsakanin Nafisa abdullahi da naziru ga video nan.
Ficaccan jarumin nan mai suna baban cinedu ya tonawa Mawaki naziru sarkin waka akan wani furuci da yayi akan jaruma nafisa abdullahi tace iyaye au dai na haifar yara suna kin kula dasu.
Shi kuma mawaki naziru sarkin waka sai yai wani rubutu akan shafin sa na Instagram inda yake cewa ba al’majirai bane yaran da iya yansu suka haife su kuma suka kasa kula dasu ba.
Sanan yace idan kana neman wanda iya yansu suka haife su kuma suka kasa kula dasu to katafi masana antar film wato hausa film ko kuma muce masana antar kannywood.