Zasu saka muku baya nan da tayi akan mawaki naziru sarkin waka da kuma jaruma nafisa abdullahi sabo da har takai akan naziru sarkin waka yayi magana amfara zagin sa ga video nan
ke jahilace jaruma fati sulow ta fada wa jaruma Nafisa abdullahi akan al’majirai wato furucin da tayi akan al’majirai kwana ki biyu da suka gaba ta.
Zasu saka muku baya nan da tayi akan mawaki naziru sarkin waka da kuma jaruma nafisa abdullahi sabo da har takai akan naziru sarkin waka yayi magana amfara zagin sa ga video nan.
Kunji baya nan da tayi akan mawaki naziru sarkin da jaruma nafisa abdullahi muna so muji ra’ayin ku akan wannan fai fan bidiyo da muka kawo muku shi.
Fati sulow tace duk wace kaga tana zagin Almajirai to Kai binkije akanta wata qila ba Yar Sunnah bace. Cewar fati sulow .kum in ita mutumiyar kirkice. SARKI NAZIRU yafi karfin Tai Mar jirwaye Mai kamar wanka.