Jaruma Rahama sadau wacca ta kai wani mataki a yanzu haka a fadin Nigeria kai bama iya Nigeria ba ta kai wani mataki a fadin africa baki daya.
Rahama sadau tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood da suka sami dau kaka sama da yadda wasu matan suka so samu a kannywood.
To amma jaruma Rahama sadau daga baya dai manyan jaruman kannywood suka ha jaruma Rahama sadau ta dau wani fanni wanda yafi karfin su.
Hakan ne yasa da yawa daga cikin jaruman kannywood sukai baya baya da ita sabo da irin abun da takeyi yana saka al’umma zagin yan kannywood.
Amma mu a ganin mu abun da ya kama ta suyi shine su jawo ta domin suke gaya mata gaskiya akan ta dai na wasu abu buwan da take yi Allah yashir yemu baki daya abun da zamu ce kenan.