Jaruma Rahama Sadau Takara Aikata Wani Abun’kunyar Yanzu Wani Hotunan ta Suka Kara Fita Yadda Tayi Hoto a Kasar Waje da Wani Gardi a Jikin ta.
Rahama Sadau Takara Yin Hoto da Wani Gardi Inda Ya Dafa Jikin ta da Sunan Wai Hoto Sukeyi Tabbas Wasu Daga Cikin Mutanen Sun Fara Magana Akan Abun.
Wasu Daga Cikin Jama’ar Gari Sun Fara Zargin Jaruma Rahama Sadau Akan Sakin Irin Wannan Hotuna Inda Wasu Suke Fadin Abun’da Yake Kaita Kasar Waje Kenan.
Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood dasuke Taka Muhimmiyar Rawar Gani a Wannan Masana’antar ta Kannywood,
Wannan Abu dai Yajima Yana Faruwa Kuma Hakan Abu Ne Mara Kyau Domin Bai Dace ba
A Karshe dai Muna Rokon Allah Uban’giji Subuhanahu Wata’ala Yaganar’ da Ita Kuma ya Shirya ta.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Gameda da Jarumar Kannywood Rahama Sadau.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Gameda da Jarumar Kannywood Rahama Sadau.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Kasan Cewa Damu da kuke A Wannan Gida Mai Albarka Na ” GtophausaNews.Com.